common_voice_ha_29417456 Habibu da Hamsatu ba su kyauta min ba. common_voice_ha_26965630 Ina mamakin idan an kama Ishaku. common_voice_ha_26736167 Kina sanye da kaya? common_voice_ha_26736170 An gudanar da fatin bankwana jiya sabida Mr. Jones. common_voice_ha_26701868 Ban taba kiran shi da wawa ba. common_voice_ha_26701869 Ban san yadda ake kamun kifi ba. common_voice_ha_26701870 An kama matashin ne da hannu cikin wani rikici. common_voice_ha_26701872 Ina zama a wani ƙaramin ƙauye kilo mita hamsin tsakaninsu da birni. common_voice_ha_26718709 Ba kwa buƙatar shirya wani muhimmini jawabi. common_voice_ha_26718710 Abdullahi na daya daga cikin mamallakan wannan ginin. common_voice_ha_26718712 Haƙiƙa bincikenka zai haifar da ɗa mai ido. common_voice_ha_26718713 Karen, da yaga ba zai iya iso wajena ba, ya fara haushi. common_voice_ha_26699728 Katin haɗe yake da kyautar. common_voice_ha_26699730 Ya zama ɗabi'ar matasa sanya takalmin fatarauta. common_voice_ha_26699731 Za ta iya jin ciwo idan ta yi haka. common_voice_ha_26699733 Shin ba wani abu da za su yi ranar Juma'a? common_voice_ha_26699734 Ganyayyaki da suka bushe suna iyo a saman ruwa. common_voice_ha_26842933 Kira ni bayan kun yi magana da su. common_voice_ha_26842936 Tsohon saurayina na son ya lalata sabuwar alaƙa ta. common_voice_ha_26842938 Kamar Jauro na jin tsoron wani abu. common_voice_ha_26842939 Ina bukatar wanda zan yi magana da shi. common_voice_ha_26842940 Ibrahimu ya fara kururuwa cikin azaba. common_voice_ha_26701132 Ba wanda ya san Yusuf tsohon maƙaryaci ne. common_voice_ha_26701133 Na ji daɗin haɗuwa da kai, Mustapha. common_voice_ha_26701135 Ya kunna wutan tun kafin ya shiga cikin kogon. common_voice_ha_26701136 Menene sunanka? common_voice_ha_26701138 Da yau zan kira ta. common_voice_ha_26701178 Zuwa gobe da safe yarinyar ta kammala. common_voice_ha_26701181 Ina ma ban aure shi ba. common_voice_ha_26701182 Habibu ya nuna bai son kasancewa anan. common_voice_ha_26701184 Abin farin, akwai tsarin rubutu na musamman ga makafi. common_voice_ha_26847052 Muna da gig gobe da daddare a gidan rawa. common_voice_ha_26847053 Suna da kiranta da Lena. common_voice_ha_26847055 Cigaban rayuwa shi ne samun buɗi. common_voice_ha_26847057 Jauro ya ce yana son wancan, don haka na bashi. common_voice_ha_26847244 Katangar gidan yarin ba za ta iya bada kariya. common_voice_ha_26847250 Ina so in shiga kasuwancin kasashen waje a nan gaba. common_voice_ha_26847251 Mun gwada hakan jiya. common_voice_ha_26847252 Ban san Yusuf yana bacci ba. common_voice_ha_26847253 Ya fi dai da suka rufe bakunan su. common_voice_ha_27001995 Na gaji sosai da tuki. Za ka tuka? common_voice_ha_27001996 Dukkanin lambar lasisin ƙasashe na banbanci. common_voice_ha_27001997 Yaushe ka sayawa kanka babur? common_voice_ha_27001998 Abdullahi na tare da hoton Zainab cikin walet ɗinsa ko wane lokaci. common_voice_ha_27001999 Na yi shirin zama muddin ka zauna. common_voice_ha_27002070 Ka san ya aka yi hakan ta faru? common_voice_ha_27002071 Bitrusa yana yawan tafiya. common_voice_ha_27002072 Abdullahi bai biya ni kamar yadda ya yi alkawari ba. common_voice_ha_27002073 Ni wayyaye ne. common_voice_ha_27002074 yaushe ne wannan ciwon kirjin ta fara? common_voice_ha_32855110 Sun yi wasa a kungiyar kwalejinsu. common_voice_ha_32855111 Yin mamaki kawai zaiyi kyau ta hanya yin tafiya. common_voice_ha_32855112 Ina son wannan aikin. common_voice_ha_32855113 Bana tsammanin akwai wanda zai zargin kai ba Musa bane. common_voice_ha_32855259 Sarauniyar Ingila na da dangantaka da sarkin Sweden. common_voice_ha_32855260 Gara ma ka guji tattauna batun addini ko siyasa. common_voice_ha_32855262 Kuɗin jakar nan ya kai quid shida. common_voice_ha_32867012 Na tambaye su abu ɗaya. common_voice_ha_32867027 Suna tuhumarsa da kasancewa ɗaya daga cikin waɗanda suka kitsa. common_voice_ha_32867060 Jauroa na da wata ƴar sa doguwa kyakkyawa. common_voice_ha_32867213 A zahiri Abdullahi na da matsala akan yanayi. common_voice_ha_32867215 Ya ƙi amincewa da tsarin da bai dace ba. common_voice_ha_32867219 Ranar fara bayyanar cututtuka common_voice_ha_32867220 Mutane nawa ne suka tsira? common_voice_ha_32867224 Na yi mamakin wai Carl ya koma Germany. common_voice_ha_32867240 Na sanya wani maganin rage ciwo a gwiwata. common_voice_ha_32867249 Ba ki faɗawa Musa abinda ki ka rubutawa Lami ba, ko? common_voice_ha_28311027 Yana iya ganin yanayin daga saman dutsen. common_voice_ha_28311028 Ba na ma son ku a can. common_voice_ha_28311029 Mene ne hangen Ishaku? common_voice_ha_28311030 Bus ɗin ba kowa, amma duk da haka yana zaune kusa da ni. common_voice_ha_28311887 Farashin kuɗi ya yi yawa a kwanakin nan. common_voice_ha_28311888 Motar da Abdullahi ya taɓa tukawa ita ce ta shi. common_voice_ha_28311889 yar’uwata nada irin alamomin cutar common_voice_ha_28311890 Gilashin ya fashe a ƙasa. common_voice_ha_28311891 ina fama da ciwon kirji wasu lokuta common_voice_ha_28311969 Galibin masu magana da Jafananci na da ladabi. common_voice_ha_28311970 Hanyar iska tana kan hanya. common_voice_ha_28311971 Ba wajenda zan yi wannan sai nan wajen. common_voice_ha_28311972 Sauran rigakafi kamar Benzalkonium chloride da Chrohexidine tasirin su bai yi karfi ba. common_voice_ha_28311973 Na san Mustapha ba zai taɓa yarda ya yi hakan ba. common_voice_ha_28312012 Na san Bitrus ya ji daɗi sosai. common_voice_ha_28312014 Bitrus bai gan zuwan babbar motan ba. common_voice_ha_28312015 Bamu san wane lokaci ya kamata mu isa wurin ba har yanzu. common_voice_ha_28312016 Eh. Wannan zai zama mai girma. common_voice_ha_32885169 Kana so in tafi tare da kai zuwa Boston? common_voice_ha_35021517 A Saka ƙuntatawa Akan tafiye-tafiye A Ciki da wajen Hubei. common_voice_ha_26716486 Mutu, ƙazami! common_voice_ha_26716487 Ko dai ya sha ƙwya ko kuma ya haukace. common_voice_ha_26716488 Habibu, Asabe, Hassan da Aishaam duk suna magana da Faransanci. common_voice_ha_26716489 Bana jin Jauro zai je bakin ruwa yau. common_voice_ha_26716490 Oto-lalata jerin makamai. common_voice_ha_26738232 Ya batun askirim me cakuletin bayan cin abinci? common_voice_ha_26738233 Ina tsoron kada ku cutar da Aliyu. common_voice_ha_26738234 Tsuntsaye na cin ƙananan ƙwari. common_voice_ha_26738236 Ina kallon tsuntsayen lokacin da na ke zaune a balcony ina shan kofi. common_voice_ha_26738268 Babangida ya isa Landan tare da wasu gungun masana. common_voice_ha_26738270 Ibrahim ya ce ya yi tsammanin Hauwatu ta yi mamaki. common_voice_ha_26738271 An ce na siyo kek a kan hanyar dawowata daga ofis. common_voice_ha_26738302 Ya mugun tsorata da ya ga ƙaton macijin. common_voice_ha_26738303 Abdullahi ya san cewa zai iya yin hakan da kyau. common_voice_ha_26738304 Na gaji kuma ina jin yinwa, kuma haka kowa yake ji. common_voice_ha_26738306 Zan komo kansa. common_voice_ha_26738307 Amurka za ta fice daga Yarjejeniyar Paris. common_voice_ha_26759978 Gaskiya ne a cikin al'umman Amurka cewa namiji ne shugaban gida. common_voice_ha_26759980 Mai wannan gidan giya baya taba sayar da giya akan bashi. common_voice_ha_26759983 Ishaku bai damu da Lare ba. common_voice_ha_26759989 Muna da abin mamaki. common_voice_ha_26759990 Na so yarda da shi. common_voice_ha_26759995 Makon jiya, wani ya raba godiyar sa ga aikin mu common_voice_ha_26703056 Jalal ya rubuta labari mai tashin hankali da ke da ƙarshe mai farin ciki. common_voice_ha_26703057 Zan buƙaci kuɗi fiye da haka. common_voice_ha_26703058 Ina aiki cikin abokanai, kuma ina rayuwa cikin littafai. common_voice_ha_26703059 Muna hutawa tsirara a cikin yashi mai dumi. common_voice_ha_26703060 Ba na tsammanin Jami na da tabbacin abinda Laditu ke son yi. common_voice_ha_26703091 An haramta wa ɗalibai shan taba a farfajiyar makarantar. common_voice_ha_26703093 An fada a jaridun cewar laifi ne na son zuciya. common_voice_ha_26703095 Na san ban yi zaɓin da ya dace ba. common_voice_ha_26703097 Wajen ya yi kaca-kaca. common_voice_ha_26703131 Wannan uzirin bai kai na barin aiki ba. common_voice_ha_26703132 Sun dage sai sun yi tafiya zuwa ƙarshen ƙasar Vietnam cikin kwanaki shida kacal. common_voice_ha_26703134 Kamar bai faru ba. common_voice_ha_26703135 Mercedes na ya fi naka girma. common_voice_ha_26703227 Ya yi ƙoƙarin nuna shi jarumi ne, bayan an yi garkuwa da shi. common_voice_ha_26703228 Tun lokacin da Asabe ta mutu, mijinta ya shiga cikin zurfin tunani. common_voice_ha_26703229 Kungiyar haɗaka da kamfanin sun amince da sabon kwangila. common_voice_ha_26703230 Ka kula da wannan labarin. common_voice_ha_26703231 ko akwai ciwo sosai a kirjin ku na bangaren hagu? common_voice_ha_26703252 Abin na da ban tsoro. common_voice_ha_26703253 Sai dai shagon bai da wani girma sosai. common_voice_ha_26703254 Ki tabbatar ba ki cutar da kanki ba. common_voice_ha_26703256 Za mu iya ba tare da taimakon Ibrahims ba. common_voice_ha_26703282 Aliyu ba ta yi tantamar samun mutane da yawa ba haka. common_voice_ha_26703283 Idan kin yi sau ɗaya, to kar ki ƙara yi. common_voice_ha_26703284 Hadizaam bakuwa ce a garin nan, ko ba haka ba? common_voice_ha_26703285 Jarumin ya mutu akan ki, masoyiyata sarauniya ta. common_voice_ha_26703287 Na so wuraren zama tsawon yadi shida nesa da kotun. common_voice_ha_26703327 Nauyi na sanya abu zuwa tsakiyar duniya. common_voice_ha_26703328 kuma kun ce wannan matsin lamba ne a kirjin ku common_voice_ha_26703349 Lola ta yi rawa tare da Grace. common_voice_ha_26703350 Amincewa da yanayi: shi ne sirrin haƙurinta. common_voice_ha_26703351 Ina tunanin Ishaku da Jummai na zargi. common_voice_ha_26703352 Bayan kwashe shekaru goma suna kasuwancin hadin gwiwa, sun yanke hukuncin rabawa. common_voice_ha_26703353 Kamfaninmu yana tallace-tallace na shekara-shekara na yen dubu miliyan. common_voice_ha_26720407 eh ina fama da ciwo cikin kirji na sosai common_voice_ha_26720408 Yanzu dama ce mai kyau ta hukunta Ishaku game da abinda ya aikata. common_voice_ha_26720409 Ki bari Mustapha ya sai miki wannan. common_voice_ha_26720412 Bana tsammanin Jauro da Lami na da wahalar sha'ani. common_voice_ha_26720413 Bayan sati ɗaya, Abdullahi ya gundiri mutane. common_voice_ha_26720749 Zan tambaye shi gobe. common_voice_ha_26720750 Da fatan Allah Ta'ala Ya faranta maka rai. common_voice_ha_26720752 Lokacin da ya kai mata hari tana neman makullan cikin jakarta. common_voice_ha_26720753 Shin kun ji labarin mu? common_voice_ha_26720755 Gaskiya bani da wata alama. common_voice_ha_26720811 Na yi tunani zan same ku a can. common_voice_ha_26720812 Hayaƙin yana shaƙe ta. common_voice_ha_26720813 Ka ɗan sha kofi. Ina tunanin, yana da daɗi. common_voice_ha_26720814 Ina bukatan ku bayyana min wani abu. common_voice_ha_26720815 Yin haka zai fi dadi ko me kuka gani. common_voice_ha_26720872 Ni ma na ji. common_voice_ha_26720873 Aliyu na tsoron yin magana dani, ko ba haka? common_voice_ha_26720874 Kamar Bitrus ya gaji sosai. common_voice_ha_26720875 Zan so idan hakan bai faru ba. common_voice_ha_26720876 Na damu kwarai da wannan zafin kirji common_voice_ha_26738810 Ina tunanin ya kamata na fadawa Aliko wajen da naje. common_voice_ha_26738811 Habibu ya iya waƙa. common_voice_ha_26738812 Na yi dariya sosai har da ciwon ciki. common_voice_ha_26738813 Na san har yanzu yana can. common_voice_ha_26738814 yana min zafi a kirji common_voice_ha_26738815 Babu rigakafi, amma hukumomi dabam-dabam suna kokarin samo rigakafin. common_voice_ha_26738816 Babangida ya kware a wasan Tennis. common_voice_ha_26738817 Ibrahim ya ce baya tunanin ko akwai wanda zai iya haka. common_voice_ha_26738818 kuma kuna da zazzaɓi yanzu common_voice_ha_26738819 Ka gaida min da matarka. common_voice_ha_26738820 Bitrus ya fara farin ciki bayan ya harba ƙwallon a ragar sa. common_voice_ha_26738822 Akwai buƙatar ƙara bincike. common_voice_ha_26738823 Ban san Hassan da Maimuna ba su da lafiya ba. common_voice_ha_26738824 Za a ƙara buƙatar gwaji nan gaba. common_voice_ha_26738829 Na gaji kasuwancin daga mahaifina. common_voice_ha_26738830 yana zafi a tsakiyar kirji na common_voice_ha_26738831 Kana son ka zauna? common_voice_ha_26738832 Ba wanda ya damu da ni. common_voice_ha_26738833 Google da amazon sun aiwatar da ƙuntatawa iri daya. common_voice_ha_28977119 Ibrahim ya koma Boston. common_voice_ha_28977120 Kawai na tuna rayuwar mu muna yara a gona. common_voice_ha_28977122 Itatuwan itacen da yawa suna kama iska da yawa. common_voice_ha_28977176 Za ki yiwa Musa sandwich? common_voice_ha_28977181 Aliyu ya daɗe yana yin wannan aiki. common_voice_ha_28977196 Mazauna na biya wa kansu bukatunsu ta hanyar ɗaukar biza da motar. common_voice_ha_28977226 Akwai wani abun sa'a a ciki. common_voice_ha_28977246 kuna da hawan jini? common_voice_ha_28977247 Ba zan yi amfani da injin wankin da makunnansa suka lalace ba. common_voice_ha_28977260 Zulaitu ta ce ba ta tunanin ya kamata Yakubu ya yi haka a waje. common_voice_ha_28977274 Baki ɗaya farin cikin da take ciki ya koma baƙin ciki. common_voice_ha_28977299 Fusatattun matasan sun kaiwa ginin hari. common_voice_ha_28978234 Dole ne ya je wajen. common_voice_ha_28978236 Malamar cocin ta yi addu'a. common_voice_ha_28978238 Kamar Ibrahim ne kadai ya san abinda zai yi. common_voice_ha_28978239 Ina jin Lamitu ce ta kashe kanta. common_voice_ha_28983561 Ina son chess. common_voice_ha_28983578 Za mu je ciniki ranar Litinin. common_voice_ha_28983626 Ana kuma ganin cutar gudawa a wasu marassa lafiyan. common_voice_ha_28983656 Tsahon shekaru da dama sai ya ci shinkafa sau biyu kullum. common_voice_ha_28983658 Abin girke-girke na ne na musamman, miyan zomo. common_voice_ha_28983682 Har yanzu kai likitan hakori ne, ko ba haka ba? common_voice_ha_28983684 Aliyu ya sanya tsinken gam a bakinsa. common_voice_ha_28983712 Wasu lokutan ƙaramar nasara kan zamo babba ba tare da ka sani ba. common_voice_ha_28983720 kuma ina so ka bayana inda ciwon kirjin yake common_voice_ha_28983757 kuma ko kuna jin wasu alamomin wadanan tare da ciwon kirjin ka common_voice_ha_28983778 Ya kamata na taimakawa Ibrahim ya fita daga gareji. common_voice_ha_28983786 Ba za su iya ganina ba. common_voice_ha_28983789 Gobarar ta fara ne daga ɗan tartsatsin wuta. common_voice_ha_28983811 Na ji rauni yayin da muke darasin motsa jiki. common_voice_ha_28983824 Amini na ƙwarai yafi ƴan uwa dubu. common_voice_ha_28983855 Shi mai son Stephen King ne da gaske. common_voice_ha_28983872 Wasu lokutan raywa sai a hankali. common_voice_ha_28983900 Ya sadaukar da kansa kan nazarin adabin Ingilishi. common_voice_ha_28983970 Basu da furanni. common_voice_ha_28983974 Tace bai dame ta ba. common_voice_ha_28983976 Abinda ya faru a sanya jikina ya yi sanyi. common_voice_ha_28983977 Na girma a New Jersey. common_voice_ha_28983991 Shine Mr. Brown, shugaban kwamitin. common_voice_ha_28984015 Tsara tambayoyi masu amfani, gwaji, motsa jiki don kulawa tsarin koyon dalibai. common_voice_ha_28984038 Zai fi idan har Habibu ya zauna a Boston. common_voice_ha_28984048 Ban gama gina gidana ba tukuna. common_voice_ha_28984062 Muna maka barka da ranar Kirsimeti kai da iyalanka. common_voice_ha_28984072 Ba su ɗauki ko wane bangare na juyin juya halin zamantakewa ba. common_voice_ha_28984106 Karen ya zauna kusa da mutumin. common_voice_ha_28554722 Bahon wanka ya cika. common_voice_ha_28554723 idan ka taba wanke hannuka cikin gaggawa. common_voice_ha_28554726 Ina son na warware komai. Cherlie ba saurayi na ba ne. common_voice_ha_28554733 Menene lambar daki na? common_voice_ha_28554737 Laifinsa ya cancanci hukuncin kisa. common_voice_ha_28554742 Bitrus bai yi wani abu a wannan ranar ba. common_voice_ha_28554809 Na gayyace ta cin abincin dare. common_voice_ha_28554810 Jami na min kirki fiye da Zainab. common_voice_ha_28554811 Na ɗauka cewa ka ce an sa ka kayi haka. common_voice_ha_28554813 Abdullahi ya yi zaton kamar Jummai ba za ta zo fatin sa ba. common_voice_ha_28554827 Bayan da ta cika takardar, sai magatakarda suka fada mata kudin ta daloli takwas. common_voice_ha_28554939 Ki sanar da ni idan kina son fita da daddare. common_voice_ha_28554940 Yusuf ya bugu sosai. common_voice_ha_28554943 Akwai bambance-bambance masu zurfi tsakanin abubuwan biyu. common_voice_ha_28554969 Sa'ata da kudin shigata sun dogara kacokan akan iya mu'amalata da mutane. common_voice_ha_28554971 Jalal ya fada mun yana tunani an raine Jummai. common_voice_ha_28554988 Habibua ya koma dakinsa ya rufe kofar. common_voice_ha_28554990 Rubutun labarai ne na aikinsa. common_voice_ha_28554994 Na faɗi na ji ciwo lokacin da nake share dusar kankara da safiyar nan. common_voice_ha_28555094 Nasan cewa Yusuf tsohon abokin ka ne sosai. common_voice_ha_28555096 Kuɗi cikin harkar siyasa ko addini na janyo tsana cikin jama'a. common_voice_ha_28555098 Georgia ita ce asalinta. common_voice_ha_28555107 Gaba ɗaya Mustapha da Amsa sun san abinda ya faru. common_voice_ha_28555109 Wannan akwai babban sakamako. common_voice_ha_28568500 Na yi tsammani Jalalu ya mutu. common_voice_ha_28568515 Ba za ka faɗa wa kowa ba game da wannan, haka ne? common_voice_ha_28568516 Me ka ke tunanin ya faru? common_voice_ha_28568518 Ishaku bai taɓa tunanin Hadiza za ta so yin haka ba. common_voice_ha_28568528 Saka abin rufe fuska da bin umarnin hukumomi da likitoci. common_voice_ha_28575219 Bai kamata mu manya mu lalata tunanin da yara ke da shi ba. common_voice_ha_28575223 Ba na son yin fare. common_voice_ha_28575224 Rikitarwan cututuka zai iya haɗawa da ciwon huhu da cutar hanyoyin numfashi mai tsanani. common_voice_ha_28648694 Ina tunanin ko harajin da ya ke biya dai-dai ne. common_voice_ha_28648695 Ishaku ya kunna fitilar tebur kuma ya fara aiki. common_voice_ha_28648701 Aliko ba zai iya yi kan lokaci ba. common_voice_ha_28648702 Ya kamaya yara su yi biyayyaga iyayensu. common_voice_ha_28648704 Yi haƙuri na yi muku katsalandan, amma ko za ku buɗe tagar? common_voice_ha_28648705 Kodayake yana ɗan yaro, yana da ƙarfin zuciya sosai. common_voice_ha_28648711 Birnin Los Angels shi ne birni na biyu mafi girma a Amurka. common_voice_ha_28648719 Mustapha yawanci yana gida a ranan ashirin ga watan Oktoba. common_voice_ha_28648736 Yana da karfin fada a ji. common_voice_ha_28648737 Farashi ya hau. common_voice_ha_28648738 Kakata ta ji rauni a ƙafa da ta faɗu. common_voice_ha_28648747 Yanzu ya na da karancin kudi. common_voice_ha_28648751 A halin yanzu, za mu gabatar da rahoto mako-mako. common_voice_ha_28648794 Ba ka san sanin me ke faruwa da Ibrahim? common_voice_ha_28648801 Idan har kana da sani sosai, to za ka iya zama kowa. common_voice_ha_28648804 Mene ne banbanci tsakanin masu nasara da marasa nasara? common_voice_ha_28648811 Ken ya sumbaci budurwar Aliyu. common_voice_ha_28648814 kuma yaya ne zafin zazzaɓin yake? common_voice_ha_28648896 Laretu ta karya hannunta ƙarshen makon da ya gabata. common_voice_ha_28648966 Na san Musa ba dattijo bane a Harvard. Shi ƙarami ne. common_voice_ha_28648967 Ya mayar da abin dokarsa rubutu cikin diary ɗinsa a kullum. common_voice_ha_28648969 Shayin da aka zuba sukari da madara mai yawa, ya zama abinci. common_voice_ha_28648987 Akwai wuya yarda da hakan. common_voice_ha_28648990 Ina ganin ya kamata ka kai kanka ga hukuma. common_voice_ha_28649605 Na san ya kamata Yusuf ya yi tun jiya. common_voice_ha_28649606 Dabarun da ke cikin kula da barkewa sune garkuwa ko hanawa, da ragewa. common_voice_ha_28649624 Ganin teku daga hanya ya kasance abin kallo ne. common_voice_ha_28649625 Houston, muna da matsala. common_voice_ha_28649628 Habibu ya sami ilimi mai tsauri. common_voice_ha_28649641 Babu wani dalilin da zai hana mu gayyaci Jami. common_voice_ha_28649642 Fatin zai iya zama mara dadi. common_voice_ha_28649643 Yana da kyau ka tambaya. common_voice_ha_28649645 Ya kamata na gayyaci Musa, amma ban yi hakan ba. common_voice_ha_28649646 Yana son labarin almara. common_voice_ha_28649651 Ana kiran mahaifin Tijjani Jean. common_voice_ha_28649701 Ina rera wakokin Gypsy. common_voice_ha_28649704 Me yasa baza ku ci naman alade ba? common_voice_ha_28650186 Ina so in so. common_voice_ha_28650189 Kada ka yi amfani da haƙurin mutum, dole wata rana zai gaji. common_voice_ha_28650192 Wani abu ne da mahifiyata ta yi. common_voice_ha_28650193 Bazan iya alkawarin komai ba, amma zan yi iya kokari na. common_voice_ha_28650505 Babangida ya ce da ni ba zai iya yin hakan da kansa ba. common_voice_ha_28650541 Bitrus mugu kuma ana kiransa Yusuf mai Adalci. common_voice_ha_28650585 Na fi tunanin cewa zan iya gane Aliko. common_voice_ha_28650587 Yar uwata ta maƙale kan smack. common_voice_ha_28650606 An bullo da matakan aiki da yawa a yankuna da yawa na kasar Sin. common_voice_ha_28650666 Wane irin kiɗa kuke saurara mafi yawan lokuta? common_voice_ha_28650667 Sun samar da kwamfuta ta musamman wadda za a haɗa da kujerarsa ta guragu. common_voice_ha_28650668 Amma gaskiya nuna kyautar zai iya sanya baƙon da bai bayar ba jin kunya. common_voice_ha_28650674 Asalin kogin na daga cikin tsaunikan Rockey. common_voice_ha_28650677 Zai yiwu Ishaku ya firgita. common_voice_ha_28650721 Jiya Hafsattu ta sanya rigarta da ta fiso. common_voice_ha_28650725 Zan iya magana da ke kadai? common_voice_ha_28650726 Yanzu za mu tafi. common_voice_ha_28650749 Ya kamata Ishaku ya baiwa Aisha kyauta saboda zagayowar ranar haihuwarta. common_voice_ha_28650755 Ba zato kawai sai ya taka burki. common_voice_ha_28650760 Wane yaro ne ya taka rawa a wani ɓangare na Abdullahi Pan? common_voice_ha_28650782 Na ji cewar Jami ya ƙware a yin hakan. common_voice_ha_28650783 Suka ce sun shiga zumuɗi. common_voice_ha_28650810 Har yanzu Aliko na son barin gidan iyayensa. common_voice_ha_28650825 Akan sami canji da yawa a yanayin raywar aure. common_voice_ha_28650852 Habibu ya ce Lami na da kunya. common_voice_ha_28650853 Jika hannaye da ruwan ɗumi ko ruwan tsanyi wanda ke gudu. common_voice_ha_28650870 Ba shakka Musa ya sake gogewa akan yin haka. common_voice_ha_28650871 yana cikin kirji na common_voice_ha_28650917 Kana tsammanin Aliyua ya iya faransanci? common_voice_ha_28651106 Idan kana son kara kira, shikenan. common_voice_ha_28656766 Ka bar komai a yadda da ka Same shi. common_voice_ha_28656769 Ku zauna ta la'akari da lambobinku. common_voice_ha_28656775 Ya zo yana tsalle-tsalle da ihu. common_voice_ha_28656791 Albarka ta tabbata ga waɗanda suka san talaucinsu na ruhu, dan akwai lahira. common_voice_ha_28656830 Mun sanya wa karen suna Tim. common_voice_ha_28656835 Yaushe ka ke tunanin Mustapha zai iso? common_voice_ha_28656836 Alkalin ya nemi masu yanke hukunci su yanke hukunci. common_voice_ha_28656843 Ƴansandan sun kasa tantance wanda ya yi laifi cikin tagwayen. common_voice_ha_28688098 Ibrahim da Ladi ba zasu bar Hassan ya yi hakan ba. common_voice_ha_28688108 Ina bukatar kifi. common_voice_ha_28688173 Cafe ɗin na can ƙasa, hawa biyu a ƙasa. common_voice_ha_28688204 Sabida takaicinmu ƙungiyar mu ta faɗi wasan. common_voice_ha_28688224 Nayi rawa. common_voice_ha_28688240 A cikin shassheƙar kuka, yarinyar da ta ɓata ta faɗi sunanta. common_voice_ha_28688264 Jami na yin dariya. common_voice_ha_28688267 A wane matsayi Babangida yake? common_voice_ha_28688269 Hassanu ya nutsu sosai. common_voice_ha_28688306 Dole ne hankalin Mustapha ya tashi. common_voice_ha_28688459 Akwai kokwanto da yawa ga yaron. common_voice_ha_28688481 Mu na buƙatar sabuwar dadduma. common_voice_ha_28688486 Jalal yace Falmata tana yin haka kawai da safe. common_voice_ha_28688548 Na tsani yadda Bitrus ke yin haka. common_voice_ha_28688557 Wancan shine abubuwan da muke so. common_voice_ha_28688596 Tijjani yace bai so a daame shi. common_voice_ha_28688622 A hannunna na dama ina riƙe da wata halitta da ta canza gabaɗaya. common_voice_ha_28688623 Wannan agogon ya buga kwatar awa. common_voice_ha_28688642 Ba wani killataccen waje ne mai zafi ba, waje ne na ninƙaya. common_voice_ha_28688643 Har yanzu ban san me Habibu ke son yi ba. common_voice_ha_28688656 Rashin ladabi shine mafi mahimmancin rabo. common_voice_ha_28688674 Aliyu ba zai yi magana da kai ba. common_voice_ha_28688739 Ishaku na son wasan ninkaya shima. common_voice_ha_28688977 Ko Jami ko Hauwa suna da ayyukan yi da yawa yau. common_voice_ha_28688986 Sun yi ƙoƙari a banza na bawa shaidar cin hanci. common_voice_ha_28688992 Na ga hasken wutar daga nesa. common_voice_ha_28689012 Jalal ya manta wayarsa a gida. common_voice_ha_28689087 Gaskiya na gaji da shi. common_voice_ha_28689109 Akwai taswirar idan an nema. common_voice_ha_28689110 Guda nawa kuka samu? common_voice_ha_28689126 Ina son mutane su soni. common_voice_ha_28689128 Na cire takalmana sabida ƙafata ta bushe. common_voice_ha_28689146 Ina fatan Jauro da Rifkatu za su shirya. common_voice_ha_28689182 domin suna da tari common_voice_ha_28689192 Waɗanne irin alamune da aka kasa gano su har yanzu. common_voice_ha_28689193 Ba za ki gujewa horon ba wannan lokacin. common_voice_ha_28689194 Ya karya doka. common_voice_ha_28689229 Babu wani bayani tukuna game da lokacin daukar ciki. common_voice_ha_28689233 Dakata! Tsaya inda ka ke ko na yi harbi! common_voice_ha_28689236 Ni da Yusuf mun san juna tun muna yara. common_voice_ha_28689240 Birin ya ɗauki ayaba da sanda. common_voice_ha_28689241 Jami ya ce ba ya son yin gaddama. common_voice_ha_28689245 An anfani dani aci abinci kamar alade. common_voice_ha_28689288 Ka na fim? common_voice_ha_28689307 Ina son zama matsafi in na girma. common_voice_ha_28689372 Musa babban jami'in 'yan sanda ne. common_voice_ha_28689475 Na ɗauka kina son yin wasan. common_voice_ha_28689481 Wasu mutane suna zargin ƙaruwar aikata ta'addanci a talabijin. common_voice_ha_28690921 Ta fi ni kyau sosai. common_voice_ha_28692022 Ka san wani wanda ke nan yana da wurin yin haya? common_voice_ha_28692048 Ku karɓi roƙonmu game da irin tashin hankalin da muka sanya ku a ciki. common_voice_ha_28760109 Na san Jauro mugu ne. common_voice_ha_28760152 Dole a shirya miyar ta amfani da hanyar kimiyya. common_voice_ha_28760341 Shin ko Ishaku da Hamsatu sun faɗi lokacin da za su sauka? common_voice_ha_28760371 Jami ya je sshagon sayar da giya ya sayi kwalbar rum. common_voice_ha_28760379 Ba ita ce farkon da ta ƙarfafa ni ba. common_voice_ha_28760390 Kai, me ku ke yiwa dariya? common_voice_ha_28760484 Yaushe ne ranar haifuwar ka? common_voice_ha_28760489 Ba na jin za ka yarda da haka. common_voice_ha_28822143 Bashi da dalilin yin wadannan halayen marasa kyau. common_voice_ha_28822209 Arziƙin mutumin na da girma, sai dai kuma faɗansa ya yi yawa. common_voice_ha_28822214 Tijjania da Hamsatu sun ce za su samar mana abinda muke buƙata. common_voice_ha_28865478 An yiwa littafin nan ciniki mai kyau. common_voice_ha_28865479 Suna ganin bai kamata su yi haka ba. common_voice_ha_30330800 Ina so in yi hakan a yau, amma Ishaku ya roƙe ni in ƙi. common_voice_ha_30330801 Wutar daji na afkuwa ne daga Allah. common_voice_ha_30330805 Tijjani ya mayar da kirtani zuwa ƙwallo. common_voice_ha_30330807 Abdullahi na da abubuwa da yawa da zai yi kan aikin nan. common_voice_ha_30330824 Tsarin sharia a Amurka shine mafi kyau a fadin duniya. common_voice_ha_30330828 Er? Me ya kawo ni ɗakin nan yi? common_voice_ha_30330835 Ladi ba ta damu da yin haka ba. common_voice_ha_30330836 Duniya baki ɗaya da cuta - Bayyanin duniya da yaɗuwar cuta common_voice_ha_30330859 Bill ya fi wayo fiye da 'yan uwansa biyu. common_voice_ha_30330860 An dakile zirga-zirgar wasu ta hanyar kulle wurare da dama. common_voice_ha_30330861 Giwar Afirka na da babban kunne fiye da giwar Asiya. common_voice_ha_30330899 Me yasa ba ka da wasa ne Abokina? Kamar bansanka ba kuma. common_voice_ha_30330903 Ina mamaki ko da gaske za mu yi hakan. common_voice_ha_30330908 Na san hakan ba gaskiya bane. common_voice_ha_30330909 Rashin motsa jiki na iya cutar da lafiyar ka. common_voice_ha_30330954 Na sayi kaya da yawa a shagon nan. common_voice_ha_30331272 Cikakken yaɗuwar ba ta da tabbas, saboda karanci wani sashi na gwaji. common_voice_ha_30358203 Muna aiki kan batun nan. common_voice_ha_30358227 Wanda na kaɗawa ƙuri'a aka zaɓa. common_voice_ha_30358229 Caleb ya gano baki ɗaya. common_voice_ha_30358240 Aikin kafafen yada labarai shine samarwa mutane labarin gaskiya. common_voice_ha_30358241 Bana son tsayawa kan layi. common_voice_ha_30358263 Ina mamakin abin da zai faru idan na matsa wannan alaman maballin. common_voice_ha_30358277 Sun sanya gasar kan kwalbar whiskey. common_voice_ha_30358278 Jalal ya ce ya yi zaton akwai bukatar Falmata za ta yi hakan yau. common_voice_ha_30358279 Jami'oi Da Makarantu a kewaye da Kasar a Rufe. common_voice_ha_30358311 Amsa na jin tsoron duhu, ko ba haka ba? common_voice_ha_30358320 Mota na tashar jirgin na tashi da karfe shida. common_voice_ha_30358321 Na yi yawo a jirgin da ya doshi Tokyo. common_voice_ha_30358344 Idan ba ku shuka iri ba, ba za su yi girma ba. common_voice_ha_30358381 Kina da zare da allura? common_voice_ha_30358391 Wasu ayyukan suna da muhimmanci. common_voice_ha_30358394 Fadar na fuskantar wani kyakkyawan kogi. common_voice_ha_30358421 Ni na fi ko kasa da shekaru ɗaya kamar ku. common_voice_ha_30358424 Shirya lokacin haɗuwar. common_voice_ha_30358432 Ba ta taɓa shan komai da ɗalibanta ba. common_voice_ha_30358444 Tokyo zagaye take da biranen alfarma. common_voice_ha_30358463 Ta zauna kusa da mu. common_voice_ha_30358466 Gaskiya Ishaku na da ƙwarin gwiwa. common_voice_ha_30358468 Tuni cikina ya fara kaɗawa. common_voice_ha_30358471 Tijjani ya gabatar da Linda ga Matt da Rita. common_voice_ha_30358475 Abun na iya zama na fari da na karshe. common_voice_ha_30358484 Sannunku, ko nan ne sashin ma'aikata? common_voice_ha_28477356 Shin sun san wani abu game da juna kuwa? common_voice_ha_28477357 A bawa Mustapha duk abinda muka samu. common_voice_ha_28477358 A mafi yawan lokuta, haɗarin mota yana faruwa ne sakamakon rashin bacci. common_voice_ha_28477360 Menene kake buƙata a waje na? common_voice_ha_28477367 Sabon abokin cinikinku ya aiko muku da saƙo. common_voice_ha_28477369 Ina ta jira tun tuni. common_voice_ha_28477370 Hafsat na jin kamar ta tashi sama. common_voice_ha_28477388 Yana da muhimmanci na yi hakan. common_voice_ha_28477391 Shin ka iya magana da harshen Greek? - Tukunna, wannan shine koyo na farko! common_voice_ha_28477392 Jalal bai da gida. common_voice_ha_28477394 ina kuke jin ciwo a kirjin common_voice_ha_28477395 Zan iya amsa wannan tambayar. common_voice_ha_28477401 A shekarar da ta gabata muka zo Phoenix. common_voice_ha_28477402 Yawancin labarai masu ban dariya suna dogara ne akan yanayin mai ban dariya. common_voice_ha_28477403 Bana tunanin Tijjani ya san wane irin shiri Amsa ke yi. common_voice_ha_28477404 Nora ta kalli babarta. common_voice_ha_28477405 Ka yi wasa. common_voice_ha_28477409 Ma'aikacin ya ce na jira na ɗan lokaci. common_voice_ha_28477411 Kamar ko wane lokaci ƙungiyar kwallon ƙafa ta Spain ta nuna ƙwarewa a wasan. common_voice_ha_28477511 Haduwa ta jiki kai tsaye tare da mai yiwuwa ko tabbataccen cutar; common_voice_ha_28477512 Hassan ya ce ba wani abu da yake ɓoyewa. common_voice_ha_28477513 Yusuf na da saurin kuka. common_voice_ha_28486307 Na baki zuciyata don ki so ta, ba don kiyi amfani da ita ba. common_voice_ha_28486352 Mun ga Mac ya yi wani kyakkyawan hoto. common_voice_ha_28486353 A ƙasan garun muka san adon duwatsu. common_voice_ha_28486355 An ɗauki mai gabatar da ƙara na musamman. common_voice_ha_28486376 Kuma gasu nan. common_voice_ha_28486378 Kullewa da sauran ƙuntatawa na kasa da kasa common_voice_ha_28486379 Mikiya ita ce sarkin sararin samaniya. common_voice_ha_28486380 Abinda muka fi damuwa da shi shine lafiyar wadanda aka yi garkuwa da su. common_voice_ha_28486394 Ina da zazzaɓi mai zafi ma common_voice_ha_28486396 Sun yarda da cewar kasar su na da kariya daga makiyansu na kasashe. common_voice_ha_28486397 Ba zan iya taimaka muku ba sai zuwa Litinin. common_voice_ha_28486398 Kina da kyau sosai. common_voice_ha_28486413 Ina jin cewa Jami ba za ta bukaci yin hakan ba. common_voice_ha_28486414 Jami na tuƙa wata yaluwar mota. common_voice_ha_28486415 Ba wanda zai iya kamar yadda Hassan zai yi. common_voice_ha_28486416 Na yi tsammanin kaina zai tarwatse. common_voice_ha_28486417 Mutanen da ke wasan taɓo hannuwansu za su yi dauɗa. common_voice_ha_28486445 Kafa Faɗaɗa Tsarin samfurin barologi common_voice_ha_28496977 Muna da damar haɓakar hakar bayanan zuwa mako biyu idan an buƙata. common_voice_ha_28496980 Wai ma waye Aliyu? common_voice_ha_28496981 Shin akwai wani banbanci? common_voice_ha_28496982 Wasu Kashashen a Africa sun Ga Karin Kabilanci akan yan China. common_voice_ha_28496983 Aliko ya faɗi a ƙanƙara lokacin hunturun da ya wuce har ya karya kwankwaso. common_voice_ha_28496987 Elaine na asibiti. common_voice_ha_28496988 Aliko baya yawan magana. common_voice_ha_28496991 Jauro ya nuna min yadda zan yi. common_voice_ha_28496995 Ƙoƙarin kambama ciwon, sai ta gano tana da juna biyu. common_voice_ha_28496996 Me zai hana mu ga ko Hassan yana so ya tafi tare da mu? common_voice_ha_28496998 amman na san mutane da yawa wanda suke min tari common_voice_ha_28497000 Ka saba da komai da komai. common_voice_ha_28497003 Karkanda ya yi bacci kan ganyaye. common_voice_ha_28497015 Ka da ku yi wannan maganar a gabansa. common_voice_ha_28497017 Na san cewa Hassan bai san cewar bai kamata ya yi hakan ba. common_voice_ha_28497020 Dole ta sa na kashe dokina don yana cikin tsananin ciwo. common_voice_ha_28497021 Zai fi idan ya zo gobe. common_voice_ha_28497023 Asibiti shine wurin da ake karɓan magani idan mutum bashi da lafiya. common_voice_ha_28497024 Jalal ya sayo Jaket din fata. common_voice_ha_28497025 kuma ina fama da mummunan ciwon kirji a yau common_voice_ha_28497032 Gaskiya baka da lokaci. common_voice_ha_28497033 Yusufa yana turawa Jummai alamu masu bambanci. common_voice_ha_28497037 Sun shiga tashin hankali. common_voice_ha_28497042 Yaushe ne za ka koma Austaraliya? common_voice_ha_28497044 Ko muna da sauran giya? common_voice_ha_28497045 Rubutu abu ne mai matuƙar muhimmanci. common_voice_ha_28497050 Zan sa su farka. common_voice_ha_28497051 Me ya sa ba za ki raba alawarku da Bitrus ba? common_voice_ha_28497052 Sun shiga nesa cikin yankin maƙiya. common_voice_ha_28497053 Hakanan an sami nasarar aiwatar da shi a Indonesia. common_voice_ha_28497057 Na ji daɗin yadda faston ya yi. common_voice_ha_28497060 A kwanakin nan buƙatar waɗannan kayan na ƙaruwa cikin sauri fiye da wadatarsu. common_voice_ha_28497063 Ban jin zan so. common_voice_ha_28497065 Na san Abdullahi mutum ne wandaa yake da muhimmanci a ƙungiyarmu. common_voice_ha_28497066 Jarida, talabijin, da radiyo ana kiransu kafar sadarwa. common_voice_ha_28497067 Bana tunanin akwai wani ƙarin bayani game da abinda ya faru. common_voice_ha_28497069 Wajen siyayyar a ƙarƙashin ƙasa ya ke. common_voice_ha_28497070 Habibu ya ce ba a shirye yake ya koma gida ba tukuna. common_voice_ha_28497072 Duk suka juyo suka kalle su. common_voice_ha_28497075 Ha ha ha, abin dariya. common_voice_ha_28497079 Da sunans Agnes. common_voice_ha_28497082 Ina za ku je wannan karshen mako? common_voice_ha_28497083 Har yanzu kana buga wasan tennis? common_voice_ha_28497084 Bitrus ya ce yana son ziyartar Santa Claus dake Arewacin Pole. common_voice_ha_28498909 Ka yi nazarin Faransanci sosai. common_voice_ha_28498911 Za ku rasa jirgin kasan idan ba ku yi sauri ba. common_voice_ha_28498933 Manyan jami’ai ne kawai suka samu damar shiga wurin Shugaban kasar. common_voice_ha_28498934 Kungiyar mu su ma za su sabunta jagorar mu domin bayar da taimako. common_voice_ha_28498946 Yusuf ya gano tarin kaya masu dauɗa a bayan ɗakin Linda. common_voice_ha_28498948 Na san Musa zai iya gano mafitar da yadda za'a yi haka. common_voice_ha_28498964 tunda kana da zazzabi common_voice_ha_28498965 Don haka, p shi ne matsalar, idan kuma q ne matsalar. common_voice_ha_28498978 Zan buɗe akwatin na ga abinda ke ciki. common_voice_ha_28498986 Har yanzu ban saba da aikin ba. common_voice_ha_28498989 Babangida ya na matuƙar kama da mahaifinsa. common_voice_ha_28498992 Ba na tunanin cewa Habibu mai arziki ne. common_voice_ha_28498993 Babban yayana ya samu babban matsayi a kasuwanci. common_voice_ha_28499217 Menene ma'anar hakan a harshen larabci? common_voice_ha_28499230 Akwai wasu madannai uku a kasan bayan robot din. common_voice_ha_28499232 Yanzu zai gaji. common_voice_ha_28499233 Na san abin da kuke so ke nan. common_voice_ha_28499253 Ya, mutumi na! common_voice_ha_28499257 Makashin na amfani da muradinsa. common_voice_ha_28499275 Ɗabi'a ta ce karanta litattafai. common_voice_ha_28499276 Mun yi matukar mamakin da aka nada Mr. Brown a matsayin darakta. common_voice_ha_28499298 Zai iya dai daita ƙwallon a fuskarsa. common_voice_ha_28499299 Kun taɓa zuwa hasumiyar Tokyo? common_voice_ha_28499301 Dong ɗan kasar Koriya ne. common_voice_ha_28499311 Ko zan iya fara canka. common_voice_ha_28499356 Mun ji daɗin tafiya a jirgin ruwa. common_voice_ha_28507258 Ina da buƙatar allura kafin na fara ɗinkin? common_voice_ha_28526855 Ya zo da misalin ƙarfe huɗu. common_voice_ha_28526857 Ta ƙagu ta ciyar da tsuntsayen. common_voice_ha_28526859 Baba na yawan karanta labaran bincike a lokutan hutunsa. common_voice_ha_28526861 A'a, A gaskiya bana son hakan sosai. common_voice_ha_28526868 Bitrus zai iya komai domin janyo hankalin Hauwa. common_voice_ha_28526870 Aliko da Rifkatu basu fadawa Habibu abun da suke buƙatar siya ba. common_voice_ha_28526871 Rifkatu bata da tabbacin abinda za ta yi. common_voice_ha_28526873 Ibrahim ya yarda. common_voice_ha_28526878 Ya zo nan wancan lokacin? common_voice_ha_28526880 Ba shi da tabbacin yana bukatar yin haka. common_voice_ha_28526881 Zan aureta ta ko wacce hanya. common_voice_ha_28526884 Dole akwai wata alaka tsakanin kasan nan biyu. common_voice_ha_28526895 Shin ku biyu kuna gardama akai? common_voice_ha_28526897 Shugaban ƙasa Lincoln ne ya rubuta dukkan waɗannan kundin guda biyar. common_voice_ha_28526902 Zan iya ɗaukar yanayin girmanku, madam? common_voice_ha_28526903 Wannan abin kunya ne. common_voice_ha_28526904 Ina son riga mai kwala me kyau. common_voice_ha_28526905 Ya cancanci hakan? common_voice_ha_28526907 Waɗanne yankunan da abin ya shafa? common_voice_ha_28526908 Bitrus ya ce ya koyi darussa da dama a shekaru uku da suka gabata. common_voice_ha_28526910 Yi sauri, kuma zaka iya isowa makaranta da wuri. common_voice_ha_28526911 Kara zafi don mayar da wainar masarar ruwan ƙasa a kowane ɓangare. common_voice_ha_28526913 Musa ba zai iya haka shi kadai ba. Ina fatan Lare ta taimaka masa. common_voice_ha_28526916 ko idan kuna da hawan jini common_voice_ha_28526917 Zuma ba ta lalacewa. common_voice_ha_28526919 Ya rubuta wa matarsa cek ɗin kuɗi yen dubu ashirin. common_voice_ha_28526920 Ina son yadda kuke magana. common_voice_ha_28526925 Na nemi aiki a makarantar a matsayin mataimaki a ɗakin gwaje-gwaje. common_voice_ha_28526927 Malamar ta jaddada muhimmancin gwaji ko wane lokaci. common_voice_ha_28526930 Na yi fatan yin hakan. common_voice_ha_28526933 Idan muna tafiya ya kamata mu rika kallon hagu da dama. common_voice_ha_28526935 Ka yi ƙoƙari Yusuf! common_voice_ha_28526936 Na amshi wata wuƙa mai amfani da lantarki a matsayin kyauta. common_voice_ha_28526938 Menene ka ke yi a can? common_voice_ha_28526939 Ina so in nemi afuwa akan abin da nayi. common_voice_ha_28526940 Ka samo amsar wannan tambayar? common_voice_ha_28526941 Wanene ya kula da yaron nan har ya girma, Mattew, kai, ko ni? common_voice_ha_28526942 Duniya ta yi rashin ɗaya daga cikin masu ban dariya da rasuwar Joan Rivers. common_voice_ha_28526944 Hukumomin lafiya na Koriya da China sun ba da shawarar yin amfani da chloroquine. common_voice_ha_28526945 Ya tsallaka hanya da kafa bayan jar danja ta bada hannu. common_voice_ha_28526947 Ɓangaren jijiyoyin ba su warke ba. common_voice_ha_28526948 Na haɗu da mazaje mara kyau da yawa. common_voice_ha_28526951 Mun zauna kan benci a wajen hutawa. common_voice_ha_28526952 A ina ta buge ki? common_voice_ha_28526953 Akwai haɗarin durƙusarwa. common_voice_ha_28526957 Wannan sabon samfurin namu babban rashi ne ga kamfanin adawarmu. common_voice_ha_28526960 Ina jin tsoron kayan za su ƙare. common_voice_ha_28526961 Iyayensa na zama ne a babban birnin garin. common_voice_ha_28526962 Laifi ne kona tutar Amurka a cikin Amurka? common_voice_ha_28526965 Bayin sun sami ƙarfin addini. common_voice_ha_28526968 Sun shirya tafiya da kansu. common_voice_ha_28526972 Bayan hura hanci, tari ko atishawa. common_voice_ha_28526973 Abdullahi da Amsa sun ce laifinsu ne. common_voice_ha_28526983 Samar da wutar lantarki ta hasken rana hanya ce mai kyau. common_voice_ha_28526984 Ba za muyi aiki a ware ba a kan wannan binciken. common_voice_ha_28526985 Daidai ne, kowa da kowa, kada mu tsaya kan bikin daren yau. Gaisuwa! common_voice_ha_28526989 Sheɗani ke yin ayyuka irin na shaiɗanu. common_voice_ha_28526991 Yana jan ƙafarsa. common_voice_ha_28526992 Gaskiya akwai abin da ke damun Musa. common_voice_ha_28534331 Yana da haɗari ka gaya wa Chris sirrinka saboda yana gaya wa kowa. common_voice_ha_28534332 Tijjani shahararren shugaba ne. common_voice_ha_28534333 Na riga na yi. common_voice_ha_28534347 Kamar Yusuf da alama shi ya aikata laifin. common_voice_ha_28534349 Gaskiya ba sa son sharuɗan. common_voice_ha_28534373 Za su taimaka muku ku ji dimi. common_voice_ha_28534374 Jiya na ziyarci abokaina Jalal da Aishatu. common_voice_ha_28534393 Yana shirya gayyatar baƙi masu yawa zuwa wajen bikin kammalawa. common_voice_ha_28534410 Tauraro na uku na wani sarki ne. common_voice_ha_28534413 Aliko ya yi mana alƙawarin cewa da ya jira mu. common_voice_ha_28534444 Gara kada na yi waka da daddare. common_voice_ha_28534469 Shark suna cin kifi. common_voice_ha_28534484 Yau muna nan. common_voice_ha_28534508 Shugaban ya ci bashin albashin watanni da yawa ga ma'aikatan ginin. common_voice_ha_28534509 Mene ne banbancin samurai da ninja? common_voice_ha_28534510 Marie ce ƙaɗai yarinyar da na san tana sanya siket. common_voice_ha_28534511 United Stated ta shiga yanayi. common_voice_ha_28534532 Jauro ya fahimci cewa Hamsatu bata so yin haka ba. common_voice_ha_28534533 idan kunci gaba da yawan zazzabi mai zafi common_voice_ha_28534551 A wani rana ne baka zuwa aiki, yawanci? common_voice_ha_28534552 Ina tsammanin na gano. common_voice_ha_28534553 Aliko bai gane waye wannan ba. common_voice_ha_28534569 Tabbas har yanzu Abdullahi bai san zai yi wannan ba a yau. common_voice_ha_28534570 Mun yi nasara a wasan. common_voice_ha_28534571 Na hadu da Naomi kan hanyar zuwa gida kuma mun yi hira. common_voice_ha_28534585 Tsahona ya kai ƙafa shida, da inci biyu. common_voice_ha_28534586 Trump ya dau hukunci ne karkashin hunkuncin gaggawa na kasa da wasu hukumomin gwamantin. common_voice_ha_28534587 Marc na ɗakin bacci. common_voice_ha_28534597 Bani da shirin kai ziyara Boston. common_voice_ha_28534618 Kina tunanin kina da ƙarfi? common_voice_ha_28534622 Habibu da karensa na jira a waje. common_voice_ha_28534626 Ta kasance cikin tausayi. common_voice_ha_28534641 Tsarinsa daban yake kuma abin sha'awa. common_voice_ha_28534654 Shin Babangida ya fadi dalilin shi na zuwa Australia? common_voice_ha_28570362 Mun kama har na tsawon wata akan Broadway. common_voice_ha_28570392 Mugun mutumin nan ya daki ya daki karen da bulala. common_voice_ha_28570393 Dokoki da ƙa'idojin za su iya sauyawa ko wane lokaci. common_voice_ha_28570462 Aikin falsafa shine gano bayan gida kafin a buƙaci shi. common_voice_ha_28570692 Tijjani ya ce Hafsat ta san watakila sai dai ta yi hakan da kanta. common_voice_ha_28570717 Ba na tsammanin Bitrus ya taɓa yin wannan. common_voice_ha_29695615 Ibrahim ya ce ya ga Hafsat da safiyar nan. common_voice_ha_29695643 Jalal da Jummai sun ce sun san ba mamaki su bukaci yin hakan. common_voice_ha_29695646 Ban san cikakken abinda ya faru ba. common_voice_ha_29695655 Jalal ya kusa shekaru talatin, ko ba haka ba? common_voice_ha_29695674 Hassan ba ya son tsayawa cikin layi. common_voice_ha_29695690 Wasu mazan ba sa iya sarrafa matan da suke da matsayi. common_voice_ha_29695705 Ibrahim da Amsa sun ce sun zaci Hassan ya samu matsala wajen yin haka. common_voice_ha_29695740 Ishaku ya kawo salad.