news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Tarayyar Turai Ta Soki Zaben Najeriya Na 2019
4World
Daraktar Muryar Amurka Amanda Bennett Ta Gana Da Masu Sauraren Sashen Hausa A Abuja
4World
Taron Shuwagabannin Kasashen Afrika Bai Bar Mata A Baya Ba
0Africa
Murabus Din Shugaban Aljeriya: Za A Yi Taron Kafa Wata Gwamnati
0Africa
Kotun Canada Ta Bada Belin Shugabar Kamfanin Sadarwa Na China
4World
Rahoton IMF Ya Nuna Damuwa Game Da Tsanantar Cin Hanci A Nijar
0Africa
Zaben A 'Yan Majalisa A Afghanistan Ya Huskanci Hare Hare
4World
An Hallaka Wasu Wakilan Zabe A Jihar Taraba
3Politics
Cutar kwalara ta kashe mutane hamsin a jihar Nija
1Health
Ziyarar Muhammadu Buhari a Maiduguri
3Politics
Kayayyakin Zabe Sun Isa Jihar Adamawa
3Politics
Dubban Mutane Suka Fito Bada Jini Don Taimakawa Wadanda Suka Jikata a Harin Las Vegas
4World
Yan sanda a Wuraren Duba Ababen Hawa
2Nigeria
Fararen Hula Da Suka Gudu Daga Garin Malakal Sun Koma Gidajensu
0Africa
Cibiyar Raya Demokradiyya Ta Koka Akan Yada Sakamakon Zabe Na Bogi
3Politics
Amurka Ba Zata Dagawa Koriya Ta Arewa Kafa Ba Har Sai....
4World
Malamai Sun Dukufa Neman Maslaha Kan Rashin Tsaro a Najeriya
2Nigeria
Zanga Zangar Kasar Iraki Na Dada Kazancewa
4World
Yadda Dalibai Suka Rasa Rayukansu a Bauchi
2Nigeria
Guguwar Irma Ta Fantsamo Tayi Kaca-Kaca Da Jihar Florida
4World
PDP Ta Sha Gaban APC A Adamawa
3Politics
ECOWAS Ta Shirya Taron Fadakar Da Kawuna Kan Hada-hadar Kudi
0Africa
An Gudanar Da Zabe Cikin Lumana A Abuja
3Politics
Najeriya: Bayan Zabe Sai Batun Cika Alkawari Ga 'Yan Kasa
3Politics
Nijar Ta Fara Tantance Likitocin Da Suka Kammala Karatu
0Africa
Lauyoyin Najeriya Sun Kauracewa Zaman Kotu Na Kwanaki Biyu
3Politics
Yan Sanda Sun Ce Kura Ta Lafa A Jihar Ebonyi
2Nigeria
Kungiyar ECOWAS Ta Koka Da Addadin Makaman Dake Hannun Al'umma
0Africa
An Yi Kira Ga Gwamnati Nigeria Ta Kawo Karshen Cutar Shan Inna
1Health
Nijar: An Cika Shekaru 24 Da Samar Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya
0Africa
Kotu Ta Yanke Hukunci Kan Dokar Wa’azi a Kaduna
2Nigeria
Jam'iyyar Adawa A Nijar Ta Modem Lumana Ta Gudanar Da Taron Farko A Amurka
0Africa
Jam'iyyar Adawa Ta Yi Nasara a Zaben Magajin Garin Istanbul
4World
An Kashe Sojojin Amurka Biyu A Jamhuriyar Niger.
4World
Gawmnatin Najeriya Ta Koka Kan Rahoton Amnesty International
2Nigeria
Trump Ya Nemi Su Yi "Gajeruwar" Ganawa Da Kim
4World
Hukumomin China Na Amfani Da Wata Manhaja Wajen Binciken Musulman Kasar
4World
An Ci ISIS Da Yaki
4World
Flato: Shugabannin Kiristocin Arewa Sun Yi Taron Neman Zaman Lafiya
2Nigeria
China: An Kashe Dalibai Takwas a Makarantar Sakandare
4World
Majalisar Wakilai Za Ta Binciki Lamarin Rufe Kofar Majalisa Da DSS Suka Yi
3Politics
Gwamnoni Sun Amince Da Dubu 22, 500 a Matsayin Albashi Mafi Karanci
2Nigeria
Kungiyar Manyan Ma’aikatan Jami’o’i Na Zanga-zangar Lumana a Najeriya
2Nigeria
Masu Garkuwa Da Mutane Sun Sace Mahaifiyar Wani Dan Majalisar Nijar
0Africa
Boko Haram: Leah Sharibu Ta Cika Shekara 16 Da Haihuwa
2Nigeria
Mutum 157 Suka Mutu A Hadarin Jirgin Saman Habasha
0Africa
Musulmi A Jihar Imo Sun Yi Kira Ga Zaman Lafiya
2Nigeria
Hukumar Kwastam Tayi Kamen Haramtattun Kaya Na Fiye Da Miliyan 100
2Nigeria
Dole Mu Tallafawa Kananan Hukumomi-Gwamnan Jigawa
2Nigeria
Babban Jami'in Dan Sanda, 'Yan Shi'a Sun Rasa Rayukansu a Arangamar Abuja
2Nigeria
An Kai Hare-haren Sama Akan Birnin Tripoli
0Africa
Sojojin Siriya Sun Danna Cikin Manbij Da Ke Aleppo
4World
An Kai Hari A wasu Masallatai A New Zealand
4World
An sami kananan yara 45 dauke da kwayar cutar shan inna bana a Najeriya
1Health
Mutane 7 Sun Mutu A Wani Fada Da Ya Barke A Kasar Yemen
4World
Kura Ta Lafa Bayan Wani Rikici Da Ya Barke A Wata Kasuwar Legas
2Nigeria
Turkiyya Ta ce Tana Da Hujjoji Akan Kisan Khashoggi
4World
An Gano Sabon Maganin Warkar Da Cibiyar Jariri
1Health
Rudunar Tsaron Jihar Pilato Ta Dauki Matakai Yayin Da Sallah Ke Gabatowa
2Nigeria
Alhazan Kasar Nijer Sun Kosa Su Koma Gida
0Africa
Kungiyoyin Mata Na Kira Da A Dai-Daita Sahun Siyasa A Najeriya
3Politics
Yakin Neman Zaben Shugabancin Najeriya Ya Zafafa
3Politics
Shugaba Trump Na Ziyara A Vegas Inda Wani Ya Hallaka Mutane 58
4World
Amurka Ta Fara Mikawa Malaysia Kudadenta Da Aka Sace
4World
Me Buhari Ya Ce Kan Rashin Dan takara a Zamfara?
3Politics
Ambaliyan Ruwa Ya Yi Barna A Jamhuriyar Niger
0Africa
Shuwagabannin Kasashen Afrika Na Bukatar Mutunta Demokaradiyya
0Africa
Kungiyar Rotary Ta Nemi Karin Hadin Kai Kan Polio
1Health
Gwamnatin Kaduna Ta Tantance Adadin Mutanen Da Aka Ceto A Makarantar Islamiya
2Nigeria
Amurka Da Brazil Sun Bude Sabon Shafin Dangantaka
4World
Masu Bukata Ta Musamman Sun Yi Gangami Kan Zaben Najeriya
3Politics
Wani Matashi Ya Taimaka Wajen Kashe Mahaifinsa
2Nigeria
An Dauki Matakan Tsaro A Jihar Nassarawa Bayan Asarar Rayuka
2Nigeria
Yan Shi'a Sun Kara Kaimi A Fafutukar Ganin An Sake El-Zakzaky
2Nigeria
Sojojin Hadin Gwiwa Tsakanin Amurka Da Nijar 8 Sun Mutu
4World
Jam'iyyun APC da PDP sun rage damuwa da batun canza sheka
3Politics
An Kai Sabon Hari Kan Cibiyar Masu Kula Da Cutar Ebola A Congo
1Health
Fafaroma Ya Bayyana Tsananin Damuwa Kan Matakin Trump Game Da Birnin Kudus
4World
Shugabannin Addinai A Kaduna Na Takaddama Kan Batun Satar Mutane
2Nigeria
Sojojin Ruwan Kasar Indonesia Sun Gano Wata Na'urar Bayanan Jirgin Sama a Cikin Teku
4World
Jami'yyar APC Ta Sha Da Kyar A zaben 'Yan Majalisar Jihar Adamawa
3Politics
Nijar Ta Jaddada Bukatar Neman a Mika Mata Hama Amadou
0Africa
Mataimakan Firai Ministar Birtaniya Sun Fara Shirin Kamfe Na Ko Ta Kwana
4World
Zargin Almundahana: Atiku Ya Bukaci a Soke Jam'iyyar APC
3Politics
Hukumar Yaki Da Cin Hanci A Jamhuriyar Nijar Ta Kara Kaimi
0Africa
Trump Ya Aikawa Da Kim Jong Un Wasika
4World
Fashewar Wani Abu a Agadez Ta Yi Sanadiya Mutuwar Wani Almajiri
0Africa
Chadi Ta Yi Mamakin Saka Ta Cikin Kasashen Da Aka Hana Ma Zuwa Amurka Cikin Sauki
4World
Masarautar Kano Zata Samu Karin Sarakunan Yanka 4
2Nigeria
An Yiwa Kananan Yara Miliyan Daya Rigakafin Kyanda A Jihar Jigawa
1Health
Ana Zargin 'Yan Rasha, Dan Ukraine Da Hannu a Harin Jirgin Malaysia MH17
4World
Zambia Ta Hana Wani Dan Adawan Kasar Zimbabwe Mafakar Siyasa
0Africa
Kotun Daukaka Kara Ta Ce Abba Ne Dan Takarar PDP A Kano
3Politics
Ebola: Uganda Ta Mayar Da Wasu 'Yan Kasar Congo Gida
1Health
Dakarun Sojin Najeriya Sunyi Nasara Kan 'Yan-Ta'adda Na Boko Haram
2Nigeria
Kungiyar Izala Ta Baiwa Shugaban Najeriya Shawara Kan Tsaro
2Nigeria
Mata Suna Iya Kare ‘Ya’yansu Daga Kamuwa Da Malariya
1Health
Mutane Goma Sha Bakwai Sun Mutu A Wani Tashin Bam A Somalia
0Africa
Shekara Daya Da Rabi Ba A Samu Bullar Polio A Jigawa Ba
1Health
Ruwa Ya Karya Gadar Da Ta Hada Jamhuriyar Benin da Nijer
0Africa