text
stringlengths 1
6.82k
|
---|
previous goyon bayan zangazangar na patience jonathan da takalman jamaa muric
|
za ku iya amfani da wannan dandali zuwa tallata d农kiy玫yinku da kuma ayyuka a farashi mai sauki authentic news hausa yana da isar da wani sashe naku talla ko wane wuri a duniya kada ka yi shakka a kira mu tallar hotline a 08028332521
|
daga yau ni da magoya baya na mun fice daga apc kwankwaso
|
babu dokar da ta isa hanamu yawo a nijeriya miyetti allah
|
babu gaskiya a zarigin da ake mun sheikh bilbis
|
yan fim din hausa kannywood sun saki tafiyar buhari sun kama ta atiku
|
chi na kan ko ni ka~
|
iya masya allah 馃檪
|
iya ka 馃槩馃槩馃槩馃槩
|
president hajiya aisha buhari
|
ashe ba samun mai kyau tayin try a search
|
za ka sami mafi kyau tayi daga
|
ashe ba samun mai kyau tayin try a search
|
za ka sami mafi kyau tayi daga
|
riga = riga 1
|
dadadadansu biito ga odorenai
|
wifi/network
|
a abubakar
|
a abubakar 22
|
inuwa yahaya
|
soshite watashi wa kakushin shita wake a naruhodo kore wa machigainaku o kun da (ososugi)
|
<a href=http//giaitridienthoai24hblogspot>t岷 game</a> [url=http//giaitridienthoai24hblogspot]down game free[/url]
|
an kai wani sabon hari a jihar kaduna mutane 27 sun mutu daily nigerian hausa
|
ghali naabba ya tona asirin kudaden da obasanjo ya kashe don
|
gobara ta kone sakatariyar karamar hukumar ningi a jihar bauchi
|
ban shigo siyasa don tara abin duniya ba buhari
|
anyi janaizar dalibin jamiar kust wudil da ya nitse a ruwa
|
tauye hakkin biladama ne yadda yan sanda suka wulakanta dino
|
tsananin kishi ya sanya wani mutum ya yiwa buduwarsa wanka da
|
yar aiki ta yi wa ubangidanta rotse a yayin da ya
|
ya nemi kotu ta raba aurensu da matarsa saboda kyanta yayi
|
budurwa ta yanke mazakutar saurayinta dan ya dauki bidiyonsu suna jimai
|
macen da ta fi kowa tsufa a duniya ta rasu
|
tattaunawa yadda muka kafa kasuwar yanar gizo da babu irin ta
|
cbn ta saki dalar amurka miliyan 210 a kasuwar canji
|
bankin duniya zai baiwa najeriya bashin dala miliyan 486 don inganta
|
farashin gangar mai ya haura zuwa $80 a kasuwar duniya
|
kun san yaya ake sayen kaya a kantin da babu kashiya
|
yan daba sun hargitsa taron goyon bayan tazarcen buhari a jigawa
|
gwamnan jigawa badaru zai jagoranci kwamitin shirya taron apc na kasa
|
oyegun ya bayyanawa gwamnonin apc matsyarsa bayan da suka janye goyon
|
2019 atiku abubakar ya kaddamar neman shugaban kasa a jihar ribas
|
2019 sai na yi wa ganduje ritaya daga siyasar najeriya
|
bita da kullin gwamna badaru akan sule lamido da siyasar jigawa
|
domin kawo sauyi a fannin fassara da rubucerubuce ne na bude
|
mace mai kamar maza hajiya balaraba sanusi gusau uwar marayu
|
marigayi malam aminu kano gwagwarmayar da ya yi a rayuwarsa don
|
yau shekaru 35 da rasuwar malam aminu kano tarihinsa a takaice
|
tsakanin malam aminu kano da sarakuna da turawan mulkin mallaka
|
wasikar malam aminu kano zuwa ga firimiyan arewa ahamadu bello a
|
tunawa da marigayi abubakar rimi
|
jakolo ya bayyana yadda sambo dasuki ya nada buhari shugaban kasa
|
boyayyen labarin jaruma sadiya idris da ya kamata ku sani
|
sojoji sun cafke wani dan leken asirin masu aikata kashekashe a
|
shehu jaha da masu fada akan gurmi
|
jamiyyar apc reshen jihar legas ta yi fatali da karin lokacin
|
saraki ya kyauta kan batun yar wasan barkwancin nan emmanuella
|
malaysia zata daure duk wanda aka samu da yada labarin karya
|
yan sandan abuja sun cafke yan fashi 30 da suka addabi
|
kasar saudiyya ta baiwa najeriya tallafin naira biliyan 36
|
saudiyya ta baiwa mata damar shiga aikin soja
|
dalilin da ya sa man utd suka lallasamu arsene
|
iniesta ya tabbatar da cewa zai bar barcelona a karshen kakar
|
messi ya yi wa ronaldo zarra a matsayin dan kwallon da
|
wenger ya tabbatar da cewar zai bar kulab din arsenal a
|
neymar ya shaidawa manema labari ranar da zai dawo taka leda
|
home kanun labarai an kai wani sabon hari a jihar kaduna mutane 27 sun mutu
|
kanun labarai
|
an kai wani sabon hari a jihar kaduna mutane 27 sun mutu
|
zanen taswirar najeriyainda take nuna zanen karamar taswirar jihar kaduna da aka sanyawa jan launi
|
kimanin mako guda kenan da aka kai wani hari da yayi sanadiyar mutuwar mutane 40 a jihar kaduna inda aka kashe wasu masu hakar zinare da azurfa a kauyen janruwa a yankin karamar hukumar birningwari a jihar kaduna
|
yan taaddar sun kuma yunkurowa inda suka kashe mutane 27 a kauyen dake makwabtaka da inda aka yi kisan mutane 40 a makon da ya gabata
|
a ranar 3 ga watan mayun nan sufeton yan sanda na kasa ibrahim kpatom idris da ya ziyarci yankin birnin gwari ya bayar da umarnin a tura karin yan sanda 200 zuwa yankin na birningwari domin dirarwa mahara da masu garkuwa da mutane
|
amma sai dai wani shaida ya tabbatarwa da daily nigerian cewar duk da kasancewar jamian tsaro a yankin maharan sun cigaba da kai munanan hare hare a yankin tun kusan misalin karfe 230 na rana a jiya asabar inda suka kashe mutane 27 mafi yawansu mata da yara a kauyen gwaska
|
yan taaddar da ake kyautata zaton sun fito ne daga jihar zamfara sun yiwa kauyen na gwaska tsinke har zuwa kauyen kuiga inda suka dinga harbin kan mai uwa da wabi a cewar wani dankato da gora a yankin sule kassim
|
haka kuma maharan sun cinnawakauyen wuta inda suka kone a kalla gidajen kauyen 3000 kurmus
|
wani da ya samu tsira da ransa ya bayyana cewar mafiya yawan wadan da aka kashe yan sa kai ne wadan da suka bayar da rayuwarsu domin kare kauyen da alummar dake ciki
|
wani mamba a cikin yan sintiri na garin birningwari wanda ya nemi a sakaya sunansa yace mutanen da aka kashe yawansu yafi 27 yace zasu fadi adadin mutanan da suka mutu yayin da suka gama debo gawarwakin da suke warwatse a cikin kauyen
|
muna kara yin kira ga hukumomi da su dauki matakan gaggawa domin kare alummarda suke shugabanta daga hare haren wadannan makiya miyagu azzalumai
|
yankin karamar hukumar birningwari a jihar kaduna ya sha fama da hare haren yan taadda inda aka kashe mutane da daman gaske
|
previous articleghali naabba ya tona asirin kudaden da obasanjo ya kashe don ya yi tazarcen karo na 3
|
gwamna elrufai ya tsinewa sanatocin kaduna yace ba su da amfani
|
inec ta samu ganduje da hannu wajen almundahana a zaben kananan hukumomin jihar kano
|
shugaba buhari ya kamo hanyar dawowa gida najeriya
|
har yanzu shugaba buhari bai iso najeriya ba kwanaki biyu da barowarsa amerika
|
rundunar yan sanda ta magantu kan sake kama sanata dino melaye
|